Connect with us

Inda Ranka

Shirin Inda Ranka 4-10-2019

Published

on

Shirin Inda Ranka na ranar 18-10-2019 tare da Yusuf Ali Abdalla

A cikin shirin za ku ji cewa, wata makarantar ‘yan mari a nan Kano ta saki dalibai 100.

Wani Dattijo ya ajiye gawar dansa a asibitin Murtala kimanin shekaru 20 ba tare da an binne ta ba.

Download Now

A yi sauraro lafiya

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,103 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!