Connect with us

Inda Ranka

Shirin Inda Ranka na ranar Litinin 14/10/2019

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa: Iyayen yaran da aka sace tare da kai su garin Onitsha sun nemi a taya su addu’ar gano sauran yaran nasu.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani da ake zargin dan kungiyar Boko Haram ne.

Wadannan da ma wasu labaran masu kayatarwa duk na kunshe cikin shirin.

Download Now

A yi sauraro lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!