Connect with us

Inda Ranka

Shirin Inda Ranka 4-11-2019 tare da Nasir Salisu Zango

Published

on

A cikin shirin zaku ji cewa Lauyoyin kishin al’umma sun sha alwashin gurfanar da DPO din da ake zargin sun yi sanadiyyar mutuwar wani matashi.

Jami’an sintiri sun kame wata mata da ake zargin ta kashe jaririnta da ta haifa ba tare da yin aure ba.

wannan da ma wasu labaran duk na kunshe cikin shirin.

Dwload Now

A yi sauraro Lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!