Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaba Biden ya mai da mafi karancin albashi naira dubu 6, 750 a duk aikin awa daya a Amurka

Published

on

Shugaban kasar Amurka mista Joe Biden ya kara mafi karancin albashi zuwa dala 15 kwatankwacin naira 6,750

A jiya talata ne shugaba Biden ya bayyana wannan sako a shafinsa na twitter yana mai cewa wannan kari ya shafi duk wani ma’aikaci da ke Amurka

 

Mista Biden y ace babu dalilin da zai sa ma’aikaci ya yi aiki sannan ace ya kwana da yunwa saboda dana bin da ake biyansa bai kai ya kawo ba.

‘‘Saboda haka ya sanya na kara mafi karancin albashi zuwa dala 15 a duk aikin awa daya’’ a cewar shugaban na Amurka.

A Najeriya dai har yanzu ana ta cece-kuce kan batun mafi karancin albashin wanda wasu jihohin su ka yi amai suka lashe bayan sun amince za su rika biya tun da fari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!