Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Shugaba Buhari ya taya zababben shugaban kasr Brazil Mr Jair Bolsonaro murna lashe zabe

Published

on

Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya taya zababan shugaban kasar Brazil Mr Jair Bolsonaro murna bisa nasarar da ya yi a zaga yi na biyu na babban zaben kasar na shugaban kasar da aka yi a ranar Lahadin da ya gabata.

 

Wannan na kunshe cikin sanarwar da mai taimakawa shugaban kasa shawara na mussaman kan kafafan yada labarai Garba Shehu yayin da ya taya al’ummar kasar ta Brizal murnar saboda nasarar kammala zaben da ya kai ga har an yi zagayi na biyu kasancewar wannan  zaben su ne.

 

A cewar sanarwar kasancewar Najeriya da kasar Brazil na da daddiyar tarihi wajen alakar al’adu da kawo cigaba a tsakanin kasashen biyu,shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya ce gwamnatin sa zata sake yaukaka wannan dangatakar ta fuskokin cinakayya da cigaban dumukuradiyya da  kuma aikin soja, wajen karafafa tsaro.

 

A dai watan janewarin badi ne shugaban Jair Bolsonaro ne kama aiki, yayin da shugaban Muhammadu Buhari yayi masa fatan alheri wajen shawo kan kalubalen tattalin arziki da kasar sa ke fuskanta

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!