Connect with us

Labarai

Shugaba Tinubu, ya jaddada kudurinsa na kafa ‘yan sandan jihohi

Published

on

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake bayyana kudurinsa na kafa rundunar ‘yan sandan jihohi domin dakile matsalar rashin tsaro da ke addabar sassa daban-daban na Najeriya.

 

Shugaban ya bayyana hakan ne a daren ranar Litinin yayin da ya karbi bakuncin gwamnonin jihohi domin buda baki na hadin gwiwa a Fadar Shugaban kasa da ke Abuja, a wani taro na addinai biyu da ya hada azumin Ramadan da kuma lokacin Azumi na Kiristoci.

 

Tinubu ya jaddada cewa, gwamnatinsa ba za ta jinkirta cika alkawurran da ta dauka wa ‘yan Najeriya ba, tun kafin hawanta mulki a 2023.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!