Labarai5 years ago
Yau ake cika shekara daya da mutuwar Umar Sa’idu Tudun-Wada
Tsohon Mataimakin shugaban rukunin tashoshin freedom rediyo, Mallam Umar Saidu Tudunwada, ya rasu a ranar 30 ga watan Yunin 2019. Marigayi Tudunwada ya rasu ranar Lahadi...