Labaran Kano5 years ago
Ganduje zai fara gurfanar da iyayen almajirai masu bara a gaban kotu
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje yayi alkawarin fara gurfanar da iyayen yaran dake bara a gaban kotu. Cikin wata sanarwa mai dauke da sahannun...