Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin farfado da masana’antu da ke fama da matsalolin neman durkushewa ta hanyar tallafa wa masna’antun da ake da su tare...
Gwamnatin jihar Kano karkashin shirinta na ACReSAL mai aikin daƙile matsalar kamfar ruwa da matsalolin sauyin yanayi musamman a wuraren tsandauri, ta samu nasarar bude wasu...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gabatar wa majalisar dokokin jihar Kano, ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗi na fiye da Naira biliyan 58. Shugaban majalisar Jibril...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta dawo da ƙarɓar Harajin kullum-kullum na matuƙa Baburan Adaidai Sahu. Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Injiniya Muhammad Diggol ne...
Rahotanni sun nuna cewa jihohi shida da suka hada da Borno, Yobe, Katsina, Gombe, Taraba da kuma nan Kano su ke da kashi 84 cikin 100...
A ranar 17 ga watan Yuni gwamna Ganduje ya kaddamar da gwajin aikin Hajji. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar wa majalisar dokokin kasafi a ranar...