Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta ce, ta shirye-shiryen gurfanar da Murja Ibrahim Kunya a gaban kotu bayan da ta sake cafke...
Babbar Kotun jiha a nan Kano da ke zamana a Bompai ta bada Belin fitacciyar mai amfani da shafin nan na TikTok Murja Ibrahim Kunya. Kotun...