Labaran Wasanni5 years ago
Katsina United ta musanta rashin biyan ‘yan wasa albashi
Mahukuntan Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United, sun musanta labarin da ya karade kafofin sada zumunta cewar ‘yan wasan Kungiyar na bin bashi na watanni bakwai....