Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki yankin Oluwalose dake Okolowo’n jihar Kwara, inda sukai awon gaba da mazauna yankin da daama. Rahotannin sun tabbatar da cewa...
Mataimakin shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo, ya aika wasika ga Sufeto Janar na ‘yan sanda, Muhammed Adamu, kan zargin da ake masa na karbar wasu makudan kudade...
Rikici ya rincabe tsakanin jami’an hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA da wasu direbobi a sha tale-talen gidan jaridar Triumph. Sai dai...
Hukumar KAROTA ta ce dalilin da ya sa ta hana jami’anta fita aiki ranar Lahadi shine, sun samu rahoton cewa akwai wasu ‘yan bindiga da ke...