Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan matsalar da tattalin arziki ya haifar a harkokin kasuwanci a Najeriya

Published

on

Shirin Barka da Hantsi Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 19-01-2022

A cikin shirin na wannan rana, ya yi duba ne kan batun sha’anin kasuwanci a Najeriya da matsalolin da tattalin arziki yake ciki a yankunan da ake ganin sun durkushe a yanzu.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da kwararren Alhaji Alhassan Muhammad SampleMandan kasuwa a ciki da wajen Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!