Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan muhimmancin ranar Banɗaki ta duniya

Published

on

A cikn shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan muhimmancin ranar 19 ga wannan wata na Nuwamba, wadda ita ce ranar Banɗaki ta duniya.

Baƙin da aka tattauna dasu sun hadar da masanin tsaftar muhalli Sulaiman Ahmad Muhammad da kuma Malami a sashen kimiya na makaranta cigaban ilimi (School of Continuing Education), Jami’ar Bayero, Kano, da kuma Auwal Haruna Isma’il, ƙwararre a fannin ingancin gidajen wanka da bahaya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!