Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin Jami’o’i masu zaman kansu wajen bunkasa harkokin ilimi

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 14-12-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan tasirin Jami’o’i masu zaman kansu wajen bunƙasa harkokin ilimi a arewacin Najeriya, musamman duba ga yadda takwarorinmu suka yi mana rata.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Farfesa Abubakar Saddiq Zubair, shugaban jami’ar Capital City, da kuma Alhaji Amanallahi Ahmad Muhammad shugaban sashen kasuwanci na Jami’ar.

An kuma yi duba kan damar samun guraben karatu a Jami’ar ta Capital City da ke Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!