Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin shigowar masu hannu da shuni cikin harkokin ilimi

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan tasirin shigowar masu hannu da shuni wajen tallafawa harkokin ilimi da ɗaukar nauyin ɗalibai masu ƙaramin ƙarfi a kwalejin koyar da harshen turanci ta WELFA British English College dake nan Kano.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Mallam Badaru Isyaku Ɓaɓura, wanda shi ne shugaban ita Kwalejin ta ‘Welfa British English College Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!