Connect with us

Manyan Labarai

Tawagar jami’an tsaro na rakiyar fita daga fada ga Sarki Sunusi

Published

on

Tawagar jami’an tsaro na raka Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II, bayan da gwamnatin jihar Kano ta tsige  shi daga kan sarauta a safiyar yau.

A halin yanzu Dandazon jama’a sunyi wa gidan tsinke bayan da aka ga wasu motoci na jami’an tsaro na fitowa daga gidan Sarkin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!