Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa Bashir Tofa ya rasu

Published

on

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a jam’iyar NRC, Alhaji Bashir Usman Tofa ya rasu.

Marigayin ya rasu da asubahin ranar Litinin bayan wata gajeriyar rashin lafiya kamar yadda majiya daga iyalansa suka tabbatar.

Marigayin ya rasu yana da shekaru 74 a duniya.

Idan za a iya tunawa a ƙarshen makon da ya gabata ne aka fara raɗe-raɗin cewa Bashir Tofa ya rasu, wanda daga baya iyalansa suka musanta raɗe-raɗin.

Ku biyo mu domin jin ƙarin bayani….

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!