Freedom Radio Nigeria
Ku saurrari shirin Kowane Gauta domin jin yadda siyasar Kano da ma Najeriya ke kasancewa a wannan lokacin.
Domin jin batutuwan al’ajabi da fadakarwa da nishadantarwa tare da ilimantarwa, ku saurari shirin Inda Ranka da Yusuf Ali Abdallah ya gabatar.
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan gyaran da majalisar dokoki ta ƙasa ta yiwa dokar zaɓe da sassan da suke janyo ruɗani a...
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna domin yin duba ga ingancin madatsun ruwa da fadamu tare da duba tasirinsu wajen bunƙasa noman rani da...
Ku saurari amsoshin tambayoyin da kuka aikowa sashen addinin musulunci na gidan Freedom Rediyo daga bakin Malam Daurawa.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.