Freedom Radio Nigeria
Shirin da ke zuwa muku kai tsaye daga Freedom Radio ranar kowace Talata da misalin karfe 12:30 na rana.
Yan uwa barka da wannan lokaci, ga Madina Hausawa ɗauke da Labaran Rana.
Aikin jarida kamar aikin Malamai yake, inji Malam Ibrahim Khalil.
Saurari muhimman al’amuran da su ka shafi Najeriya ta cikin shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust – Najeriya A Yau.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.