Freedom Radio Nigeria
Shugaban majalisar Zaid Ayuba Alhaji ne ya bayyana hakan ta cikin shirin “Duniyar Mu A Yau” na nan Freedom Radio.
Kungiyar TOKAN, ta ce har yanzu akwai baburan da suke yawo ba tare da na’urar Tracker ba a Kano. Shugaban kungiyar ta matuƙa baburan adaidaita sahu...
Fanni ne da yake duba kan zamantakewa da rayuwar al’ummar Hausawa.
Lauyoyin sun janye bashi kariya, jim kaɗan bayan gabatar da rahoton gwajin ƙwaƙwalwa da kunne da aka yiwa malamin kuma suka nuna lafiyar sa ƙalau.
Shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.