Freedom Radio Nigeria
Edito a kungiyar mujallar lissafi ta Najeriya, Farfesa Muhammad Lawal kauran Gini ne ya bayyana hakan bayan kammala shirin “Barka da Hantsi” na nan Freedom Radio.
Zaku ji yadda take kayawa a siyasar Kano da kuma Najeriya, in kun kalli wannan bidiyon.
Shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.