Freedom Radio Nigeria
Shirin na zawa muku ne a kowace ranar Asabar da misalin karfe 5 na yamma kai tsaye daga nan tashar Freedom Radio 99.5FM Kano.
Masanin tsaro Malam Auwal Bala Durumin Iya ne ya bayyana haka bayan kammala shirin Barka da Hantsi na nan Freedom Radio.
Rahoto na musamman akan cin zarafi da wasu ƴan jarida suke zargin anyi musu a cikin wasan kwaikwayon Labarina
Masana sunyi tsokaci kan wani rahoto na ƙudirorin doka da sanatoci suka shigar daga 2019 zuwa yanzu
Shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.