Ko kun san yaya aka wayi gari yau Talata? Ga Labaran An Tashi Lafiya tare da Fadhila Nuruddeen Muhammad.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.