Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wata gobara a kasuwar kurmi ta lakume shaguna da dama a Kano

Published

on

Wata gobara da ba a kai ga gano musababbin tashin ta ba ta lakume shaguna da dama a kasuwar Kurmi Yan Leda da ke nan Kano.

Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta tashi da asubahin wannan rana, kamar yadda wasu yan kasuwar suka shaidawa Freedom Radio.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-KURMI-GOBARA-HAU-A-01-03-2023.mp3?_=1

Shi ma shugaban kasuwar Kurmin Alhaji Auwalu Anyayo yayi  bayyanin abinda ya sani ga me da tashin gobarar.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-KURMI-GOBARA-HAU-B-01-03-2023.mp3?_=2

Ko da muka tuntubi mai magana da yawun hukumar kashe gobara a nan Kano Samuni Yusuf Abdullahi ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya ce zai yi bayani da zarar sun kammala tattara bayanai

Rahoton:Ummakursum Sani Zubair

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!