Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Ya Kamata mutane su rika yin bude baki da abu mai dumi- Dr. Auwal Musa Umar

Published

on

Shugaban kungiyar kwararun masana a fannin abinci shiyyar Kano, Dakta Auwal Musa Umar, ya ce, akwai nau’in abincin da ke da matukar amfani ga jikin Dan-adam a yayin bude bakin Azumi.

Dakta Auwal Musa Umar, ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da wakiliyar Freedom Radio Bara’atu Idris Garkuwa.

Ya ce, kamata ya yi idan za a yi bude baki a yi amfani da ‘ya’yan itatuwa ko ruwa mai dumi, haka lokacin yin Sahur.

Masanin, ya kara da cewa, ya kamata mutane su rika yin amfani da abinci mai nauyi a lokacin da za su yi Sahur .

Dakta Auwal Musa Umar, ya kuma ce, yin amfani da abinci mai nauyi a lokacin Sahur yana hana abinci saurin narkewa a jikin Dan-adam

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!