Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An gargadi “yan Najeriya su guji cin tufa “Apple” da aka shigo da shi daga kasar waje

Published

on

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Kasa NAFDAC ta gargadi yan kasar nan dasu guji yin amfani da nau’in tufa da inibi da aka raina a kasar Australia.

Babban Darakta a hukumar Moji Adeyeye ne ya bayyana hakan ga manema labarai, yana mai cewa amfani da nau’ikan kayan marmarin ka iya kawo cikas ga garkuwar jikin dan’adam.

Moji Adeyeye yace koda kuwa yin amfani da lemukan da aka sarrafa da ire iren kayan marmarin da aka raina a kasar ka iya kowa nakasu ga lafiyar jama’a.

A don haka daraktan ya bukaci al’ummar kasar nan dasu kaucewa yin amfani da tufar da kuma ini’bin da aka raina daga kasar don kare lafiyar su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!