Connect with us

Labarai

Yan Sandan Burtaniya na shirin tsaurara tsaro yayin ziyarar shugaba Tinubu

Published

on

Mahukuntan Birtaniya sun sanar da cewa za a ɗauki tsauraran matakan tsaro a garin Windsor yayin ziyarar aiki da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai kai ƙasar.

 

A wata sanarwa da rundunar ƴan sandan Thames Valley ta fitar, ta ce za a rufe wasu hanyoyi tare da faɗaɗa dokar hana zirga-zirgar jiragen sama a sararin samaniyar Windsor a ranar 18 ga watan Maris.

 

Ana sa ran shugaban zai isa tare da matarsa Oluremi Tinubu, inda King Charles III zai karɓe su a Windsor Castle domin gudanar da liyafar girmamawa.

 

Jami’an tsaro sun ce matakan da ake ɗauka na daga cikin shirye-shiryen tabbatar da tsaro yayin ziyarar shugaban Najeriya a ƙasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!