Kotun ɗaukaka ƙara ta sake tabbatarwa da Nasiru Yusuf Gawuna nasarar lashe zaɓen gwamnan Kano.
A zaman kotun na yau ta sake tabbatar da hukuncin da Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi a baya, inda ta ce, Gawuna shi ne ya samu nasarar lashe zaɓen 2023.
You must be logged in to post a comment Login