Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Ministan da za a naɗa daga Kaduna ya faɗi ana tsaka da tantance shi

Published

on

Ministan da za a naɗa daga jihar Kaduna Abbas Balarabe Lawal ya faɗi a gaban majalisar wakilai ana tsaka da tantance shi.

Rahotanni sun nuna cewa, ministan ya faɗi
da misalin karfe 1.48 na ranar Laraba.

Abbas Balarabe Lawal ya fadi bayan ya gabatar da kansa, daidai lokacin da ɗaya daga cikin Sanatocin Kaduna ke gabatar da jawabinsa.

Nan take shugaban majalisar dattawan ya buƙaci a gudanar da gwajin hawan jini da na sukari a kan wanda aka zaba.

 

Source: Solacebace

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!