Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu binciko me yada jita-jitar kan rufe asusun Gwamnatin Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara bin sawun takardar da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa wata kotu ta rufe Asusun Gwamnatin Kano.

Komishinan Sharia Kuma Babban lauyan Gwamnatin Kano Barista Haruna Isah Dederi, ne ya bayyana hakan ta cikin wata murya da ya akewa manema labarai.

 

Wanda ya Kara da cewa “wasu ne ke amfani da wasu dabaru don dauke hankalin masu yiwa Gwamnatin Kano Addu’ar Samun nasara a kotun koli.

Inda ya bukaci al’ummar jihar Kano da su kwantar da hankalin su tare da cigaba da Addu’ar dorewar Gwamnatin Abba Kabir Yusif a jihar Kano dan cigaba da ayukan alkairi.

 

Rahoton:Abba Isa Muhammad

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!