Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Za mu biya bukatun malaman jami’oi – Gwamnatin tarayya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce yarjejeniyar daukar mataki kan bukatun malaman jami’oi da ta cimma da kungiyar ASUU yana nan ba ta sauya matsayi akai ba.

 

Ministan kwadago da samar da aikin yi Dr Chris Ngige ne ya bayyana haka ta cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar a yau juma’a.

 

Sanarwar ta ce mista Ngige ya bayyana hakan ne bayan kammala wani taro da ya yi da kungiyar ta ASUU game da yarjejeniyar da gwamnati ta cimma da kungiyar a watan Disamban bara.

 

Sanarwar mai dauke da sa hannun jami’in yada labaran ma’aikatar Charles Akpan, ta ce gwamnati za ta mutunta bukatun kungiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!