Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Gwamna Tambuwal ya ba da umarnin rufe makarantar sakandiren ‘yan mata ta Mabera

Published

on

Gwamnatin jihar Sokoto ta ba da umarnin rufe makarantar sakandiren ‘yan mata ta Mabera sakamakon bullar cutar amai da gudawa.

 

Rahotanni sun ce cutar ta yi sanadiyar mutuwar mutane biyu.

 

Kwamishiniyar kimiyya da fasaha ta jihar Dr Kulu Haruna ce ta bayyana haka ga manema labarai.

 

Ta ce daukar matakin ya zama wajibi don dakile yaduwar cutar tsakanin dalibai.

 

A cewar ta dalibai saba’in ne suka kamu da cutar ta amai da gudawa, sai dai guda ashirin ne kacal aka killace su don basu kulawar gaggawa

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!