Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Za mu yiwa sabuwar dokar masana’antar man fetur garanbawul – Ahmad Lawan

Published

on

Majalisar dattijai ta ce, za ta yiwa sabuwar dokar masana’antar man fetur garanbawul.

Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan, yayin ganawa da manema labarai jiya a Abuja.

Ya ce, ba laifi bane don an yiwa kowacce doka garanbawul ko a kasar nan kowacce shekara.

Ahmad Lawan ya kuma ce, lokaci zuwa lokaci majalisar za ta dinga daukar dokokin kasar nan tana yi musu kwaskwarima ta yadda za su yi daidai da zamani

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!