Connect with us

Labaran Kano

Za’a baiwa almajirai ‘yan asalin jihar Kano guraben karatu a makarantu – Ganduje

Published

on

Kwamishinan ilimi na jihar Kano Sanusi Kiru ya  ce shirye-shirye sun ringaya sun yi nisa wajen bude makarantun da almajarai da aka dawo da su daga wasu jihohin nan Kano za su yi karatu.

Da yake zagayen duba yadda ayyuka ke gudana a makarantun tsangaya kwamishinan yace tuni gwamnatin ta fara shirin fara baiwa almajirai Yan asalin jihar Kano da aka dawo dasu daga wasu jihohi guraben karatu a makarantun tsangayar

Wakiliyar mu Zahrau Nasir ta ruwaito cewa kwamishinan ilimin na tare da kwamishinan yada labarai na jihar Malam Muhammad Garba Kano inda aka ziyarci makarantun tsangayar dake garin Kanwa a karamar hukumar Madobi da  kumwa wani a karamar hukumar Bunkure

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 331,771 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!