Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu bada tallafin kayan abinci na N35,508 –NEMA

Published

on

Hukumar bada agajin gaggawa ta ƙasa NEMA, ta ce za ta fara rabon kayan abinci ga sansanoni yan gudun hijara a jihar barno da addadinsu ya kai Dubu talatin da biyar da dari biyar da takwas.

Hakan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban daraktan hukumar Alhaji Mustapha Ahmed Habib.
inda  ta ce zata fara rabon ne daga manyan sassanonin dake jihar da suka hadar da Jakana,Mainok, da kuma wasu Sansanonin dake fadin jihar.

Alhaji Mustapha Ahmed ya ce sun dauki gabarar rarraba abinci ga yan gudun hijarar dake fadin jihar duk wata domin ganin sun rage musu radadin da yake damunsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!