Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Zamu bude dakunan kwanan dalibai a Yusuf Maitama Sule – Farfesa Kurawa

Published

on

Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano ta ce ta kammala shirinta na bude dakunan kwanan dalibai a makarantar don samarwa daliban da bay an aslin jihar Kano ba muhallin zama don yin karatu a jihar.

Shugaban jami’ar Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala shirin Barka da Hantsi na nan tashar Freedom Redio.

Ya ce a yanzu haka sun nemi tallafi daga babban bankin kasa don su kammala ginin dakunan kwananan dalibai domin saukaka masu zirga zirga.

Matukar muka samu wadannan dakuna a jami’ar to kuwa za su taimakawa daliban da ke shigowa daga wasu jihohin don karatu a jami’ar wahalhalun neman gurin kwana” a cewar Farfesa Kurawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!