Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu dawo da wuraren shaƙatawa a Kano – Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta dawo da martabar wuraren shaƙatawa domin su riƙa gogayya dana ƙasashen ƙetare.

Daraktan hukumar ƙawata birnin Kano Abdallah Tahir Ahmad ne ya bayyana hakan.

Ya ce, hukumarsa zata haɗa kai da masu sayar da filawoyi a kan titi domin ƙara ƙawata birnin Kano.

Abdallah Tahir ya ce, a ƙoƙarin da su ke yi na ƙawata Kanon, su na aiki da sauran hukumomi waɗanda suka haɗa da KAROTA da hukumar kwashe shara.

Sannan ya ce, nan gaba kaɗan za su ɗauki ma’aikata 150 waɗanda za su riƙa sanya idanu kan wuraren da gwamnati ta ƙawata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!