Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zan daukaka kara zuwa Kotun Koli: Abba Kabir

Published

on

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi.

A wani faifan bidiyo da fadar gwamnatin ta fitar, Gwamnan ya ce suna ganin kotun ɗaukaka ƙara bata yi musu adalci ba, amma suna da kyakykyawan fatan kotun ƙoli za ta yi musu adalci

Ya ƙara da cewa tuni suka umarci lauyoyinsu da su shigar da sabuwar ƙara don ƙalubalantar hukuncin baya

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce, wannan matsalar da ta faru ta takaitaccen lokaci ce, kuma yana da yakinin kotun ƙoli za ta ƙwatowa al’ummar jihar Kano haƙƙinsu.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce, wannan matsalar da ta faru ta takaitaccen lokaci ce, kuma yana da yakinin kotun ƙoli za ta ƙwatowa al’ummar jihar Kano haƙƙinsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!