Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

 Ƴan adaidaita sahu za su tsunduma yajin aiki a Kano

Published

on

Matuka babauran adaidaita sahu a jihar Kano za su tsunduma yajin aiki.

Matakin na su ya biyo bayan ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da suke yi bisa umarnin sauya lamba da hukumar KAROTA ta ba su.

Ka a yammacin ranar Alhamis matuƙa baburan adaidaita sahun sun yi cincirindo a bakin tashar Freedom Radio.

Zanga-zangar dai ta biyo bayan yadda hukumar KAROTAR ta ce sai sun biya kudi Naira dubu takwas domin sabunta lambar ta su.

Sun kuma koka kan yadda KAROTA ke karbar kudaden haraji barkatai a hannun su musamman ma na ranar lahadi da ba sa fita aiki.

Matuka baburan sun bayyana cewa daga lokacin da hukumar KAROTA ta fara kamasu su ma za su tafi yajin aiki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!