Connect with us

Labarai

Ƙungiyar Hezbollah ta kai hari sansanonin sojin Isra’ila uku

Published

on

Ƙungiyar Hezbollah mai samun goyon bayan Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan sansanonin sojin Isra’ila uku a matsayin martani ga barnar da harin Isra’ila ta yi wanda ya shafi garuruwa da ƙauyuka da dama a Lebanon.

 

A cikin saƙonni guda uku da ta wallafa a shafin Telegram, Hezbollah ta ce ta harbi sansanin Nafah dake kan tsaunukan Golan da manyan roka, sannan ta kuma kai hari kan sansanonin jiragen sama na Meron da Ramat David, a arewacin Isra’ila da jirage marasa matuƙa.

 

Isra’ila ba ta yi wani bayani ba game da harin da Hezbollah ta ce ta kai mata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!