Bidiyo
Ƴan uwa ga shirin Inda Ranka tare da Nasir Salisu Zango
Ofishin lauyoyin kare haƙƙin ɗan adam na Abba Hikima and CO ya sha alwashin yankar wa Kwamishinan ƴan sandan Kano Oder of Mandamus in har ya gaza gurfanar da ƴan sandan nan da ake zargi, kamar yadda ake gurfanar da sauran marasa galihu.
Ga ƙarin bayani a shirin Inda Ranka na yau tare da Nasir Salisu Zango.
You must be logged in to post a comment Login