Gwamnatin jihar Kano ta ware naira miliyan dari uku da arba’in da biyar domin ciyarwar azumin watan Ramadana mai kamawa. Kwamishinan yada labarai Kwamred Muhammad Garba...
Jami’an tsaro dauke da makamai sun mamaye harabar majalisar dokokin jihar Kano. Wasu shaidun gani da ido sun ce da misalin karfe biyu na dare ne...
Hukumar shirya jarabawar kammala karatun sakandire ta yammacin Afirka WAEC, ta ce; nan ba da dadewa ba, za ta gudanar da jarabawar GCE zagaye na 2....
Hukumar gudanarwar hukumar kwastam ta yi karin girma ga wasu manyan jami’an hukumar 1997. Haka kuma ta kuma amince wasu manyan jami’an na kwastam hudu su...