Gwamnatin Jihar Adamawa ta ayyana kwanaki uku a matsayin ranakun zaman makoki, sakamakon mutuwar shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin Jihar Abdulrahman Abba Jimeta, a safiyar yau a...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci gwamnatin tarayya ta kara zage dantse wajen magance matsalolin tsaron da suka addabi Jihar Zamfara,...
Rundunar Sojin kasar nan ta bukaci kungiyoyin jin-kai da su tallafawa al’ummar yankin Arewa Maso gabashin kasar nan da rikici ya raba da gidajensu, wadanda suka...