Shugabar kasar Canada Ms Julie Payette ta isa jihar Lagos don gudanar da aiki da zimmar kara karfafa danganta ta fuskar tsaro. Rahotanni sun bayyana...
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta ce har yanzu tana kan bakanta na tsunduma yajin aikin gama gari a ranar 6 ga watan Nuwamban gobe, matukar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Jihar Kaduna don ganawa jagororin addinai da na Sarakunan gargajiya a Jihar biyo-bayan tashe-tashen hankula da aka fuskanta a kwanan...