Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Shugaban kasar Canada Ms Julie Payetta ta isa jihar Lagos

Published

on

Shugabar kasar Canada Ms Julie Payette ta isa jihar Lagos don gudanar da aiki da zimmar kara karfafa danganta ta fuskar tsaro.

 

Rahotanni sun bayyana cewar Ms  Julie Payette da tawagar ta sun isa filin jirgin saman Murtala Muhammad da karfe 8 da minti 47 na safiyar yau.

 

Gwamnan jihar Lagos Akinwunmi Ambade tare da jakadan kasar ta Canada a kasar nan da kososhin gwamnatin jihar da ma jami’an tsaro ne suka tarbe ta.

 

An tsara cewa shugabar kasar Canada zata kaddamar da dakin gwaje-gwajen kimiyya dake babban asibitin Mainland a Yaba.

 

Dakin gwaje-gwajen kimiyyar dai kasar Canada tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar Lagos ne suka gina don kawo matsalar karancin dakin gwaje-gwajen kimiyya asibitocin jihar ta Lagos.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!