Gwamnatin Kano ta baiwa kowanne guda daga cikin yaran da aka ceto su bayan da aka sace su a kai su jihar Anambara a baya-bayan nan...
Download Now A yi sauraro lafiya
Gamayyar kungiyoyin kwadago da kuma bangaren gwamnatin tarayya da Suka cimma matsaya kan yadda tsarin amfani da sabon mafi karancin albashin ma’aikata zai kasance za su...
Iyalan mutumin nan da wasu bata gari suka kashe ta hanyar banka wa gidansa wuta a unguwar Gayawa a karamar hukumar Ungogo a nan Kano, sun...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya gana da Sarki Salman Bin Abdul’aziz na Saudi Arabia jiya a birnin Riyadh, inda kasashen biyu suka amince da kulla yarjejeniyar hakowa...
Yanzu haka watanni biyar kenan da rantsar da wasu gwamnoni da kuma shugaban kasa Muhammadu Buhari, amma kawo yanzu akwai wasu gwamnoni da basu nada kwamishinoni...
A ranar laraba talatin ga watan Oktobar da muke ciki ne kotun koli ta kori karar da dantakarar shugaban kasa a jamiyyar PDP , Alhaji Atiku...
A cikin shirin za ku ji cewa: Har yanzu yarinyar nan da mahaifinta ya daure ta na tsawon shekaru tana cigaba da samun kulawar likitoci. Iyalan...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta ce ta mika yara biyu da aka sace su a jihar da iyalan su, bayan da aka tabbatar da...