Connect with us

Inda Ranka

Shirin Inda Ranka 30/10/2019 tare da Nasir Salisu Zango

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa:

Har yanzu yarinyar nan da mahaifinta ya daure ta na tsawon shekaru tana cigaba da samun kulawar likitoci.

Iyalan mutumin nan da wasu bata gari suka kashe shi ta hanyar banka wa gidansa wuta, sun nemi agajin mahukunta.

Download Now

A yi sauraro lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!