A cikin shirin za ku ji cewa: Binciken likitoci ya gano yadda damuwa ke sanya ciwon hauka Hukumar EFCC za ta fara gurfanar da angwaye a...
Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 8/10/2019 tare da Ibrahim Ishak Dan uwa Rano. Download Now A yi sauraro lafiya
Wata mai jego Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a garin Minjibir,...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya sami rakiyar wasu daga cikin ‘yan Majlisar zartarwa na kasa wajen gabatar da daftarin kudirin kasafin kudin badi, gahadakar majalisar dokoki...
Shugaban sashen kula da al’amuran dalibai na jami’ar Yusuf Maitama Sule ta Kano Dr Yusuf Musa Kibiya, ya bayyana cewa fito da tsarin koyar da dalibai...
Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 7/10/2019 tare da Khalid Shatima Download Now A yi sauraro Lafiya
Shirin Inda Ranka na ranar Litinin 7/10/2019 tare da Nasir Salisu Zango. Download Now A yi sauraro lafiya
Gwamnatin jihar Kano zata dauki malamai dari shida da za su koyar a makarantun Almajirai da za’a sauya wa fasalin karatu a wani mataki na kokarin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce Gwamnatin Kano zata maida wani bangare na katafaran filin wasa na Mahaha wanda aka fi sani da Takardar tsire,...
Mamamakon ruwan sama da aka wayi gari da shi a yau ya mamaye kofar shiga makaranatar sakandiren Tarauni dake birnin Kano. Tashar Freedom radio ta gano...