Babbar Kotun tarayya da ke Kano ƙarƙashin mai shari’a AM Liman ta kori ƙarar da Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya shigar gabanta na ƙalubalantar shugabancin Abdullahi...
Manchester City ta lashe gasar firimiyar ƙasar Ingila bayan da ta samu nasara a kan Aston Villa da ci 3-2 a wasan ƙarshe na gasar. Manchester...